Mata kawai: ‘Yar uwa idan kina son kugunki ya ciko yayi fadi sosai to kiyi wannan hadin.........



Mata da yawa suna son babban kugu domin yana daga cikin abubuwan da suke jan hankalin maza, musamman a wannan lokacin na karfin sha’awa a wurin samari, wannan yasa kusan kowacce mace take son ta mallaki babban kugu.

Girman kugu yana da matukar fa’ida sosai a wurin mace ta fuskoki da bangarori daban daban, saboda yana saka kyawu da farin ciki ga ma’abociyar sa, da kuma sanya cikar diri na halitta.


Don haka duk macen da take son duwawunta suyi girma su zama manya-manya kamar an hura su, ko kuma take son taga nonuwanta sunyi manya-manya kuma ba za su zube ba, sai ta samu kayan Zaki na gona suna da matukar amfanin a jikin mace, ki daure ki dinga yawan shan su, ga mahadan:

Abarba



Madara

Kankana

Lemo

Advertisement

Suga

Gwanda

Hanyar Da Za’ayi Wannan Hadi:

yar’uwa ki sami kankana ki yankata sai ki sami bilenda mai kyau ki murjeta kamar an markada, itama abarbar kiyi mata haka, ki cire bakin idonta, gwandar ki markade ayar kuma ki dameta kamar fura, lemon kuma kiyi masa sala-sala, sannan a saka a cikin bilenda a matse shi, bayan kin gama matse su, sai ki tace su ki saka sukari, da madara, sai ki dama, sai ki sa a firji ko ki daure a Leda ki sami kankara ki dora akanta, idan yayi sanyi sai asha.

Zakiyi matukar mamakin yadda jikin ki zai sauya cikin kankanin lokaci.

Yadda Ake Hadin Maganin Sanyi Sahidan

Bayan samun tambayarku to miye sanyi da kuma Ire-Iren sanyi da kuma hanyoyin da za’abi domin warkewa ciwon sanyi ko kuma shawo kan matsalar sanyi.

Hakan ya bamu dama muka tuntubi masana akan wannan matsalar ta sanyi. Sanin mune matsalar sanyi tamkar matsalar dan kanomace inda idan katara mutum 100 zakaga acikinsu zaka samu 90 da suke fama da wannan matsalar ta ciwon sanyi.


Shi dai sanyi na daya daga cikin cututtukanda suke damun al’umma da dama kuma yana daya daga cikin cututtukanda keda magani kala-kala musamman a yankunan hausawa. Dafarko dai shi sanyi ya kasu kashi kamar haka:

Sanyin kashi

Sanyin mara

Sanyi mai sa kankacewar gaba

Sanyin raba ko fadama

Sanyin mata

Sanyi mai sa farin ruwa

Sanyi mai sa zafin fitsari

Sanyi mai sa kuraje

Sanyi mai sa kaikayin gaba

Sanyi mai sa kaikayin matsematsi

Sanyi mai sa jin zafi ga mace wajen saduwa

Sanyi mai sa ciwon mara

Sanyi mai sa fitar kuraje a gaban mace

Sanyi mai sa daukewar sa’awa, Da dai sauransu

Idan kana daya daga cikin masu fama da wadannan cututtuka na sanyi da muka lissafa da kuma wadanda bamu lissafaba indai har matsala ce ta sanyi to muna kira ga reka da ka jarraba wannan maganin Sanyi da zamu zayyana a kasa kuma don ALLAH idan ka dace to karkaji tsoron sanarda da yan uwa domin suma su amfana da wannan maganin.

Bayanin yadda zaka hada maganin sanyi

A samu Tafarnuwa Sili 5 Citta mai yatsu guda 1 babba,Albasa karama
guda daya.

Sai a yayyanka sa samu kofi a zuba ruwa kamar kofi 2 sai a zuba su a ciki a rufe a barshi zuwa washe garai(a barshi ya kwana) sai a tace.


A dura a kan wuta a tafasa shi,idan ya
wuce a saka zuma a sha kofi daya da safe daya da yamma.


Ayi haka kamar tsawon kwana 3 ko
safi 1 zaka ga result mai kyau da.
yardar Allah.

Allah yasa mudace ameee summa ameen.


أحدث أقدم