ALLAHU AKBAR; Yafashe Da Kuka😭 Bayan Yaji Karatun Alkur’ani Da Yarinya Yar Shekara Daya Takeyi Tabbas Wannan Abun Birgewane Yadda Yarinyar Take Karatun Ya Baiwa.
Mutane Mamaki Sai Kuma Ai Wannan Ba Abun Mamaki Domin Damun Allah Yana Bada Rabo Ne Ga Wanda Yaso A Sanda Yaso Allah Yaja Zamani