Namijin Goro; Cin namijin goro akalla guda biyu a rana ya kan dawowa namiji kuzarinsa. An jarraba an tabbatar da hakan

Idan kana so ruwan maniyyinka ya yawaita ka gamsar da Matarka yadda kake bukata to kalli bidiyon Nan Dake kasa


Yana da kyau idan miji ya biya bukatarsa da matarsa to ya dakata kadan har sai bukatar matar tasa ta biya.
➦ abinda yake damun mu

Domin rashin dakata mata ta biya tata bukatar na iya cutar da ita
Kuma yana iya haifar da tsana a tsakaninku amma kuma idan itace ta rigashi inzali to anso ya sauka daga kanta domin cigaba da jima'i da ita bayan tayi inzali na iya cutar da ita.


・・ ALAMOMIN INZALI MATA・・

* alama ta farko miji zai ga gumi ya tsatatsafo mata a goshi.

* miji zai ji matarsa ta makalkale shi.

* akwai wacce kunya take kamata bata iya hada ido da mijinta.

* akwai wadda gabobin suke saki gaba daya.

* akwai kuma wacce razana take jin tayi inzali.

* akwai wacce take rufe idanunta da hannayenta.

* akwai wacce take ture mijinta daga kanta.



ALAMOMIN INZALI releasing MAZA 



➦ akwai wanda zai saki jikinsa kamar ya mutu.

➦ akwai wanda yake kuka.

➦ akwai wanda yake dukan shimfida da hannunsa.

➦ akwai wanda Yale rungume matarsa kamar ya tsagata.

➦ akwai wanda Yale shure-shure.

➦ akwal wanda. Yake rintse idanusa ya cinje fatar bakinsa.



Post a Comment

Previous Post Next Post