Wannan Shine Sabon Film Din Da Jaruma Nafisa Abdullahi Take Dauka A Wannan Shekarar Ta 2024 Wanda Ya Hada Manyan Jaruman Kannywood.
Barkanku Dai Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Fatan Kuna Lafiya Masoya Shin Menene Fatan Da Zakuyi Mata A Matsayinku Na Masoya Muna Jiran Fatan Alkhairi Daga Gareku Yan Uwa Bissalam.