Mutum 3 dasuka sami babbar Nasara a 2024 a social media Wanda Babu kamarsu.......


Wallahi tallahi soyayyar manzon Allah (s.a.w)itace makura a rayuwa!

Jibi yadda soyayyar fiyayyan halitta (s.a.w)ta mayarda Matashin dan tik-tok din nan wanda akafi sani da suna (DAN MADARA)wanda a yanzu haka yana saudiyya,

Allah Ubangiji Yakara Mamu Soyayyar Annabi (s.a.w) Ameeeen.



Shi Kuma Umar bush zage zage da ashariya ne tayi Masa rana a social media ya samu damarmaki yake cin abinci ta hakan.


Shi Kuma aa rufa'i biliget. Ya samu tasa daukakar ne ta hayar rabon mahaukatan  manyan kuka dede sakama ko bashi da lafiya hakan tasa mutane da Dama antemake shi da magani da kudi.

Previous Post Next Post