Kusan shekaru 20 da suka wuce marigayi Sheikh Ja'afar yayi hasashen faruwar gobara a California na Kasar Amurka.

ALLAHU AKBAR

Kusan shekaru 20 da suka wuce Shugaban Shahidai a Nigeria (Insha Allah) marigayi Sheikh Ja'afar yayi hasashen faruwar gobara a California na Kasar Amurka

Duk abinda Malam Ja'afar ya fada hakane abinda yake faruwa a yanzu haka, sun yi amfani da kowani irin jirgi da chemical da sauran Technology don kashe gobaran amma duk a banza, dabaransu ta kare, dole su zuba wa sarautar Allah ido

Malaman Allah kenan, wadanda Allah Ya sanya gaskiya akan doron harcensu, idan sukayi hasashen faruwar abu sai abin ya faru

Allah Ka jikan Sheikh Ja'afar
Previous Post Next Post