INSHA ALLAH; Nayi Alkhawarin Zabawa Diya’ta Miji Da Kai’na Ko Kuma Ta Kawo Wanda Take So Cikin Yan Kwanaki Fatana Allah Ya Kawo Mata Miji Nagari Wanda…




INSHA ALLAH; Nayi Alkhawarin Zabawa Diya’ta Miji Da Kai’na Ko Kuma Ta Kawo Wanda Take So Cikin Yan Kwanaki Fatana Allah Ya Kawo Mata Miji Nagari Wanda.

Zaiyi Kokarin Rike Ta Amana Domin Kuwa A Kullum Fatan Mu Shine Allah Ya Kawo Mana Siriki Nagari Wannan Shine Fatan Mu Allah Ya Tabbatar Mana Da Alkhairi 🙏.

Post a Comment

Previous Post Next Post