Home Darasin Rayuwa Fitacciyar 'yar Tiktok, Khadija Gulma Ta Makance.....,. DARASIƝ RAYUWA: Fitácçìyaŕ 'Ýar Tiktok, Khadija Gulma Ta Mákançè Wani iko na Allàh shine, Khadija ta bayyana cewa sai ta rufe ido daya sannan take gani. Sannan kuma wani sashe na jikinta ya fara şhàɲyéwà. Allah Ya ba ta lafiya.