Wannan Daura Aure Da Akai Da Shagalin Bikin Ya Haifar Da Zazzafar Mahawara a Tsakanin Al’ummar Unguwar Da Lamarin Ya Faru Inda Wasu Ke Cewa Hakan Bai


 Dace Ba Kamata Yayi a Bari Su Kara Girma Yayin Da Wasu a Bangare Guda Suke Cewa Hakan Ya Dace Domin Kuwa Da Zinar Wuri Gwara Auran Wuri.


Kunji’fah Menene Ra’ayoyikanku.Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya