Allah yayima matan Al'Amin Abba wato Abba Carrol rasuwa Za Ayi sallah karfe 10Am a Tudun wada zaria

Innalillahi wainnailahirrajiun

Allah yayima matan Al'Amin Abba wato Abba Carrol  rasuwa Za Ayi sallah karfe 10Am a Tudun wada zaria 

Muna Addu'ar Allah yajikan ta da gafara Allah yasa ta huta Allah ya karbi shahadar ta
Previous Post Next Post