Home Shekara 22 da rasuwar Jaruma Balaraba Muhammad matar Jarumi Shu'aibu Lawal Kumurci. Allah ya gafarta mata.Shekara 22 da rasuwar Jaruma Balaraba Muhammad matar Jarumi Shu'aibu Lawal Kumurci. Ta rasú ranar 16 ga watan Maris na shekarar 2002 ne Allah ya mata rasuwa a hatsarin mota kan hanyar kaita dakinta.Allah ya gafarta mata.