Home Allahu Akbar; An yi jana’izar Hajiya Maryam Albishir ne a birnin Kano ranar Litinin bayan ta rasu a gidanta. December 31, 2024 0 Allahu Akbar; An yi jana’izar Hajiya Maryam Albishir ne a birnin Kano ranar Litinin bayan ta rasu a gidanta.Daga cikin waɗanda suka halarci jana’izar, akwai Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, da Sanata Barau Jibrin da kuma sauran jami’an gwamnati