Kai amma dai wannan budurwar ta gama da maza inda tace "Kufa ƴan iskan mazan nan duk sanyi ya riga ya gama cinye lafiyar ku baku da aiki da kunga macce sai kuce mata kin iya kunu alhali ko haɗaku akai ba zaku iya mata komai ba saboda sanyi ya riga ya gama da ku" In ji ta
Shin dagake ne sanyi ya riga ya gama daku maza?