Matashiyar data Hakura da Aikinta A garin zaria don jinyar da mahaifiyar ta…..


Yadda wata Matashiya a Garin Zariya Ta sadaukar da lokacinta wajen kula da mahaifiyarta da ke fama da Rashin lafiya a Asibitin Shika, Inda ta rinka goyata tana kai ta makewayi da zagayawa da ita shan iska a harabar Asibitin.

Wannan ya Dauki Hankalin Al’umma inda daruruwan Al’ummah suka rinka yabawa da jinjinawa wannan matashiya bisa kokarin kulawa da mahaifiyarta komai dare da rana sabanin wasu yan matan dake nuna kyamar zama a Asibiti don kulawa da iyayensu.

Wane Fata za ku yi mata?….👇👇👇
Previous Post Next Post