Ya Gamu Da Ajalinsa Ne A Jahar Kano Karamar Hukumar Tarauni Cikin Unguwa Uku.
Kuma Abokinsa Da Matar Abokin Nasa, Sume Suka Shirya Komai Da Kansu, Kuma Matar Ta Amsa Yi Masa Kisan Gillar..!
Matar Ta Amsa Da Bikinta Ita Ta Caccakka Masa Wuka A Wuyar Da Kahon Zuciya Da Kuma Gefen Cikinsa Har Ya Mutu..! 😭
Allah Yajikansa Da Dukkanin Muslimai… 🤲