ya Allah Ina adduar Allah Ka Hadamu da mafifcin Alkairi saboda manzon Allah s a w Ka karemu cikin kriyarka Ka azurtamu cikin arzikinka Ka ciyar damu cikin niimarka
Ya Allah duk namijin da yake bukatar Aure Allah kayi masa budi na Alkairi saboda manzon Allah s a w đź’š